ha_2ki_tn_l3/12/04.txt

10 lines
424 B
Plaintext

[
{
"title": "Dukkan ƙuɗaɗen da aka kawo a keɓaɓɓen wuri a cikin gidan Yahweh",
"body": "wannan na nufin Dukkan ƙuɗaɗen da mutane suka a cikin haikali domin taimakon aikin . wannan ƙuɗaɗen ya zo a hanyoyi uku da aka yi bayyani a jumloli da ke gaba"
},
{
"title": "kuɗin da aka tara ta wurin yadda Yahweh ya zuga mutanensa",
"body": "wannan na nufin kuɗin da mutane suka bayar kyauta ga Yahweh"
}
]