ha_2ki_tn_l3/19/23.txt

14 lines
549 B
Plaintext

[
{
"title": "muhinmim bayyani",
"body": "wannan cigaban ne da maganar Yahweh wadda ta zo ta bakin annabi Ishaya, zuwa ga sarki Hezekiya game da Sennakereb. an yi amfani da layi a cikin dukan rubuce rubucen (duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": " ka saɓa wa Ubangiji",
"body": "ka saɓa shine a yi ba'a a fili"
},
{
"title": "Na busar da dukkan kogunan Masar a ƙarƙashin tafin ƙafafuna",
"body": "wannan wani babban misali ne da ya nuna cewa zai iya ketare kowane irin rafi(UDB) (Duba: figs_hyperbole da figs_metaphor)"
}
]