ha_2ki_tn_l3/09/35.txt

26 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "amma ba su tarar da komai nata ba sai",
"body": "\"ba su sami gangar jikinta ba\" Wannan za a iya bayyana shi da kyau. AT: \"duk abin da suka iske jikin ta sun kasance\""
},
{
"title": "tafin hannuwanta",
"body": "tafi hannun shine ɓangaren ciki na hannu."
},
{
"title": "Batishbe",
"body": "Wannan na nufin wani daga garin Tishbe. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "angar jikin Yezebel kuma za ta zama kamar ɗan kututture a cikin filaye a ƙasar Yezereyel, domin kada wani ya iya cewa ",
"body": "Wannan na maganar gudawar Yezebel ta watse cikin saura kamar suna digo ne a gona. Tunda sassan jikinta sunyi kankanta kuma suka shimfiɗa babu wani abu da za'a tattara kuma za'a binne shi. AT: \"jikin Yezebel za a gutsuttsura shi a zubar kamar kashi a saura, yadda ba wanda zai gane yace.\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "kashi",
"body": "\"taki\" wannan na magana da kashi da ake amfani dashi a matsayin taki."
},
{
"title": "domin kada wani ya iya cewa ",
"body": "\"domin kada wani ya iya gane jikinta.\" ko \"domin kada wani ya iya ganewa ya ce wannan Yezebel ce.\""
}
]