ha_2ki_tn_l3/22/20.txt

18 lines
877 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimim bayani",
"body": "wannan shine karshen magana da Yahweh zuwa ga sarki Yosiyata bakin annabiya Hulda"
},
{
"title": "Duba, Zan tara ka ga kakanninka, kuma za a tara ka ga kabarinka cikin salama",
"body": "dukkan bayyannan na nufin abu daya. hanya ne mai sausauci na cewa zai mutu. AT: \" saurara zan bari ka mutu cikin salama. (Duba : figs_parallelism da figs_euphemism)"
},
{
"title": " Idanuwanka baza su ga",
"body": "\"Idannu\" anan na wakiltar mutum. \" baza su ga\" na wakiltar dandana wani abu. AT: : kuma baza ku dandana ba.(Duba: figs_synecdoche da figs_metonymy)"
},
{
"title": " masifun da zan auko da su akan wurin nan ba",
"body": " Yahweh ya sa masifu daban daban su abko masu kamar a che masifa wani abu ne . Yahweh zai kawo su a wurin nan . AT: \"masifun zan sa su auko akan wurin nan\"(Duba: figs_metaphor)"
}
]