ha_2ki_tn_l3/07/14.txt

14 lines
530 B
Plaintext

[
{
"title": "kuje ku gani",
"body": "za a iya cewa. AT: \"ku je ku gani ko abinda kutaren nan suka faɗa gaskiyane\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Sai suka tafi har zuwa Yodan",
"body": "\"suka bi hanyar sojojin Aremiyawa suka bi har hanyar Yodan\""
},
{
"title": " hanyar kuma ta cika da suturu birjik da kuma kayayyakin",
"body": "Wannan na nufin mutanen sun ga waɗannan abubuwa a barbaje a bakin hanya da suke zuwa. AT: \"akwai kayayyaki da tufafi a barbaje a kan hanya\" (Duba: figs_hyperbole)"
}
]