ha_2ki_tn_l3/22/11.txt

30 lines
1.5 KiB
Plaintext

[
{
"title": "ya ji kalmomin dokokin",
"body": "Anan \"kalmomi\" suna wakiltar saƙon doka ne. AT: \"Na ji dokokin da aka rubuta a littafin\" ko \"sun ji dokokin da aka rubuta a cikin littafin\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "sai ya yayyaga tufafinsa",
"body": "Wannan aikin alama ne wanda ke nuna tsananin baƙin ciki ko makoki. (Duba: ranslate_symaction)"
},
{
"title": "Ahikam ... Shafan ... Akbor ... Mikayiya ... Asayiya",
"body": "Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Ku je ku ji daga wurin Yahweh",
"body": "An bayyana a sarari a cikin 2 Sarakuna 22:14 cewa sarki yana nufin mazan su je wurin matar annabiya na Yahweh don sanin nufin Allah."
},
{
"title": "kalmomin wannan littafin da aka samo",
"body": "Anan \"kalmomi\" suna wakiltar dokoki. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"dokoki a cikin wannan littafin da Hilkiya ya samo\" (Duba: figs_synecdoche da figs_activepassive)"
},
{
"title": "Gama fushin Yahweh a gare mu na da girma ",
"body": "Ana magana da fushin Yahweh kamar wutar da take ci. AT: \"Gama Yahweh yana fushi da mu sosai\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "dukkan abin da aka rubuta game da mu",
"body": "Wannan yana nufin dokar da aka baiwa Isra'ila. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"duk abin da Musa ya rubuta a cikin dokar da\nya kamata mu yi\" ko \"duk dokokin da Allah ya ba ta hannun Musa ga Isra'ila\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]