ha_2ki_tn_l3/22/01.txt

30 lines
1.3 KiB
Plaintext
Raw Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "talatin da daya",
"body": "shekaru 31\" (Duba : translate_numbers)"
},
{
"title": "Yedida ",
"body": "Wannan sunan mace ne (Duba : translate_names)"
},
{
"title": "Adayiya ",
"body": "Wannan sunan mutum ne .(Duba: translate_names)"
},
{
"title": " Bozkat",
"body": "Wannan sunan gari ne a Yahuda. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Ya yi abin da ya dace a gaban Yahweh",
"body": "Anan “idanu” suna wakiltar tunanin Yahweh ne ko abin da ya yi laakari da wani abu. AT: \"Ya aikata abin da Yahweh ya ga ya yi dai-dai ne\" ko kuma \"Ya aikata abin da yake dai-dai bisa ga Yahweh\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Ya yi tafiya a hanyar Dauda kakansa",
"body": "\"Ya bi duk al'amuran da kakanninsa Dauda ya yi\" Aikin Yosiya kamar yadda ya yi an ambaci kamar yana tafiya a kan hanya guda ko kuma kamar yadda Dauda ya yi. AT: \"Ya yi rayuwar da kakannin Dauda ya yi\" ko kuma \"Ya bi gurbin Dauda wanda ya kasance\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "bai kuma kauce mata zuwa dama ko hagu ba",
"body": "Yin biyayya ga Yahweh cikakke ana maganarsa kamar mutum yana kan madaidaiciyar hanya kuma bai juyo ba. AT: \"bai yi wani abu da zai ɓata wa Yahweh rai\" ko kuma \"ya yi biyayya da dukan dokokin Yahweh” (Duba: figs_metaphor)"
}
]