22 lines
920 B
Plaintext
22 lines
920 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Duk da haka",
|
|
"body": "Marubucin ya yi amfani da wannan kalma don nuna cewa duk da waɗannan abubuwan da Yosiya ya yi kyakkyawa ne, amma Yahweh ya yi fushi da Yahuda."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Yahweh bai juya baya daga zafin fushinsa ba, wanda ya yi gãba da",
|
|
"body": "Wuta kwatanci ne na fushi, fara wuta wata alama ce ta yin fushi. Ana iya fassara kalmar \"fushi\" mai ma'ana azaman mai ma'ana. AT: \"Yahweh bai daina kasancewa mai zafin rai ba saboda yana fushi da fushinsa\" (Duba : figs_metaphor da figs_abstractnouns)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "ya taɗa masa zuchiya",
|
|
"body": "\"sun yi ne don sa shi fushi\""
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "daga fuskata",
|
|
"body": "\"daga inda nake\" ko \"daga kasancewa kusa da ni\""
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Sunana zai kasance a wurin",
|
|
"body": "Sunan magana ne don girmamawar da ya kamata mutane su ba wa mutumin. AT: \"Mutane za su bauta mini a can\" (Duba : figs_metonymy)"
|
|
}
|
|
] |