ha_2ki_tn_l3/09/01.txt

30 lines
896 B
Plaintext

[
{
"title": "'ya'yan annabawa",
"body": "wannan bai nuna su 'ya'yan annabawan, amma, su ƙungiyar annabawa ne. duba yadda aka fassara shi a 2:3. AT: \"ƙungiyar annabawa\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "a hannunka",
"body": "Maganar \"a hannunka\" habaici ne ma'ana domin ya ɗauki yaƙin da hannuka. AT: \"da kai\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Ramot Gileyad",
"body": "fassarar wannan sunan ɗaya ne da yadda aka fassara shi a 8:28. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Yehu ɗan Yahoshafat ɗan Nimshi,",
"body": "Wannan na nufin Yehoshafat mahaifin Yehune kuma Nimshi mahaifin Yehoshafat. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Abota",
"body": "Wannan mutane ne da Yehu yake zama da su."
},
{
"title": "gudanar da",
"body": "\"je tare da shi ka\" ko \"tafi da shi ka\""
},
{
"title": "ɗaki na ciki",
"body": "\"ɗakin sirri\""
}
]