ha_2ki_tn_l3/05/26.txt

22 lines
1.4 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Ashe ruhuna baya tare da kai ne a lokacin da mutumin ya juyo da karusarsa domin ya gamu da kai?",
"body": "Elesha yayi amfani da wannan tambayar ya Jaddada cewa Yahweh ya nuna masa abinda Gehazi ya yi. za a iya rubuta wannan a matsayin sanarwa. AT: \"ya kamata ka gane ruhu na zai ganka lokacin da Na'aman ya tsayar da karusansa ya yi magana da kai.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "ko wannan ne lokacin karɓar kuɗi ... bawarori mata",
"body": "Elesha ya yi amfani da wannan tambayar ya jaddada cewa wannan ba lokacin karɓar kyautai bane. za a iya sashi a matsayin sanarwa. AT: \"wannan ba lokacin ƙarɓar kuɗi bane ... bawarori mace\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "kuturtar Na'aman za ta koma kanka da kuma zuriyarka",
"body": "Wannan na magana ga Gehazi da zuriyarsa za su sami kuturta kamar an ɗauko ta Na'aman ne an ɗora ma Gehazi. AT: \"\"kai da zuriyarka zaku sami kuturta, kamar yadda Na'aman ya ke da kuturta\""
},
{
"title": "Gehazi ya fita daga gabansa",
"body": "Wannan maganar \"gabansa\" na nufin inda Ekesha zai iya ganinsa. Wannan na nufin ya fita daga ɗakin da inda Elesha yake. AT: \"lokacin da Gehazi ya fita, da ga \" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "fari kamar auduga",
"body": "Kuturta na sa jiki fari. A nan Gehazi farin kuturta Gehazi an kwatantashi da farin auduga. AT: \"da fata da tayi fari kamar auduga\" (Duba: figs_simile)"
}
]