ha_2ki_tn_l3/04/42.txt

30 lines
894 B
Plaintext

[
{
"title": "Ba'al Shalishah",
"body": "Wannan sunan birni ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "curi ashirin",
"body": "\"curi 20\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "daga sabon girbi",
"body": "\"da aka yi da hatsi na sabon girbi\""
},
{
"title": "sababbin zangankun hatsi",
"body": "\"sabon kan hatsi.\" Wannan na nufin hatsi sabon girbi. "
},
{
"title": "'Ƙaƙa zamu ba da wannan ga mutane ɗari?",
"body": "Mutumin ya yi amfani da wannan tambayar ya nuna cewa wannan abincin bai isa ciyar da mutane ɗari ba. AT: \"wannan ba zai isa a ciyar da mutane ɗari ba!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "mazaje ɗari",
"body": "\"mazaje 100\" (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Maganar Yahweh",
"body": "A nan Yahweh a na nufin abinda ya ce. Wanana maganar wakili ne na Yahweh da kansa. AT: \"Yahweh\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]