ha_2ki_tn_l3/22/14.txt

30 lines
1.3 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Hulda",
"body": "Wannan sunan mace ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Shallum ... Tikvah ... Harhas",
"body": "Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "mai tsaron ɗakin da ake ajiyan sutura",
"body": "Ma'anar mai yiwuwa ita ce 1) mutumin da ya kula da tufafin da firistoci suka sa a haikalin ko 2) mutumin da ya kula da tufafin sarki. "
},
{
"title": "tana zaune a Yerusalem a yankin sabon birnin",
"body": "Anan \"kashi na biyu\" yana nufin sabon ɓangaren birni wanda aka gina a gefen arewacin Yerusalem. Hakanan, \"na biyu\" shine tsari na 2. AT: \"Ta yi zama a Yerusalem a cikin sabon ɓangaren birni\" ko \"ta zauna a cikin sabon\nsashin Yerusalem\" (Duba: figs_explicit da translate_ordinal)"
},
{
"title": "Gaya wa mutumin da ya aike ki gare ni",
"body": "Anan “mutumin” yana nufin Sarki Yosiya."
},
{
"title": "zan auko da bala'i ga wannan wurin tare da mazaunansa",
"body": "An yi maganar Yahweh da ke sa mugayen abubuwa su faru kamar yadda masifa ita ce abin da zai iya kawowa wurin. AT: \"Zan sa ummunan\nabubuwa su faru ga wannan wurin da waɗanda suke zaune\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ga wannan wurin",
"body": "\"zuwa Yerusalem.\" Wannan yana nufin birnin Yerusalem wanda ke wakiltar ƙasar Yahuda dukka. AT: \"ga Yahuda\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]