ha_2ki_tn_l3/13/22.txt

14 lines
758 B
Plaintext
Raw Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "Yahweh ya yi alheri ga Isra'ila, ya kuma ji tausayin su ya kuma kula da su.",
"body": "Zai zama da amfani a rarabe wannan jumlolin zuwa wasu kananan sasa. AT: \"Amma Ubangiji ya yi wa mutanen Isra'ila alheri sosai. Ya taimaka\nmusu\""
},
{
"title": "Don haka Yahweh bai hallakar da su ba",
"body": "Alkawarin Yahweh shi ne dalilin da bai hallaka Isra'ila ba. Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: \"Wannan shi ne dalilin da Yahweh bai\nhallaka su ba\" ko \"Saboda alkawarinsa, Yahweh bai hallaka su ba\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": " bai kore su daga gare shi ba.",
"body": "An yi magana game da yadda Yahweh ya ƙi jin daɗin cewa ya kori Israilawa daga inda yake. AT: \"Bai ƙi su ba\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]