ha_2ki_tn_l3/06/06.txt

18 lines
556 B
Plaintext

[
{
"title": "Sai mutumin Allah yace",
"body": "\"Sai Elisha, mutumin Allah, ya tambaya\""
},
{
"title": "Sai ya saro 'yar tsafga, ya jefa ta cikin ruwa, sai ta sa ƙarfen ya ɗago sama.",
"body": "Allah ya yi amfani da Elisha don yin al'ajabi. Kan gatarin ya taso saman ruwan ya na lilo yadda 'ya'yan annabawan za su iya sa hannun su su ɗauka."
},
{
"title": "ya sa ƙarfen lilo saman ruwa",
"body": "\"ya sa ƙarfen na lilo saman ruwa\""
},
{
"title": "ƙarfen",
"body": "\"kan gatarin.\" Kan gatarin anyi shi ne da ƙarfe."
}
]