ha_2ki_tn_l3/06/01.txt

14 lines
530 B
Plaintext

[
{
"title": "'ya'yan annabawa",
"body": "Wannan ba wai yana nufin 'ya'yan su na cikinsu ba. amma, suma ƙungiya ce ta annabawa. Duba yadda aka fassara a 2 Sarakuna 2:3. AT: \"ƙungiyar mazaje annabawa\" (Duba: figs_idiom)\n"
},
{
"title": "ka bar mu mu je Yodan",
"body": "Wannan yana nufin yankin da ke gabar Kogin Yodan. AT: \"bari mu tafi gefen Kogin Yodan\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "bawanka",
"body": "A nan wani daga cikin 'ya'yan annabawa na nufin kansa da bawan Elisha domin girmamawa."
}
]