ha_2ki_tn_l3/05/05.txt

14 lines
662 B
Plaintext

[
{
"title": "zan kuma aika da wasiƙa",
"body": "Sarki zai ba Na'aman wasiƙa don ya tafi tare da shi zuwa ga sarkin Isra'ila. AT: \"Zan aika da wasiƙa tare da kai\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "talanti goma na azurfa, da tsabar zinariya dubu shida",
"body": "Za a iya rubuta shi da kayyayakin gwaji na zamani. AT: \"330 kilogiram na azurfa, 6,000 tsabar zinariya\" (Duba: translate_numbers da translate_bweight)"
},
{
"title": "ya ɗauki goma ... kayayyaki",
"body": "Waɗannan kyaututtuka ne daga sarkin Aram zuwa sarkin Isra'ila. AT: \"ya ɗauki goma ... kayayyaki, wannan kyauta ne ga sarkin Isra'ila\" (Duba: figs_explicit)"
}
]