ha_2ki_tn_l3/14/13.txt

18 lines
578 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhinmin bayyani",
"body": "wannan shine abin da ya faru bayanda sojojin Isra'ila sun yi nasara a bisa Yahuda a beth Shemesh."
},
{
"title": "Ya zo...Ya ɗauke ",
"body": "\"Ya\" anan na nufin Yehoash da sojojinsa AT: \" Yehoash da sojojinsa suka zo... Yehoash da sojojinsa suka ɗauke\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Ƙofar Ifraim... Ƙofar Kwana",
"body": " wannan sunayen Ƙofafi ne na ganuwan Yerusalem. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "kamu ɗari hudu",
"body": "\"kimanin mita 180 \" (Duba: translate_numbers)"
}
]