ha_2ki_tn_l3/21/04.txt

22 lines
941 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimin bayani",
"body": "cigaba da labarin mulkin sarki Manassa"
},
{
"title": "A Yerusalem ne sunana zai kasance har abada",
"body": " Sunnan misali ne na mutumin. AT: \"A Yerusalem ne sunana zai kasance har abada\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Ya gina bagadi domin dukkan taurarin sammai a filayen ciki biyu da ke gidanYahweh.",
"body": "wannan ya nuna cewa ya gina wannan bagadi soboda mutane suka rika mika hadaya da bauta wa taurari. AT: \"Ya gina bagadi domin dukkan taurarin sammai a filayen ciki biyu da ke gidanYahweh. (Duba : figs_explicit)"
},
{
"title": "Ya sa ɗansa ya wuce ta wuta",
"body": "\"ana iya bayyana wannan a sarari , dalilin da yasa ɗansa ya wuche a cikin wuta , kuma da abin da ya faru bayan da yayi hakan. AT: \" Ya ƙona ɗansa a wuta a matsayin hadaya ga alolinsa(Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": " ma'amula",
"body": "\"nemi bayyani daga\""
}
]