ha_2ki_tn_l3/19/32.txt

18 lines
703 B
Plaintext

[
{
"title": "muhinmin bayyani",
"body": "wannan shine karshen maganar Yahweh da aka fadi ta baki annabi Ishaya zuwa ga sarki Hezekiya ,an yi anfani da shi a layi a dukkan rubuce rubucen.(Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "ko ya harba kibiya a nan ba",
"body": "\" kibiya\" misali ne na kayayakin yaki da ke halakarwa . AT:ko ya faɗa a nan ba (Duba; figs_metonymy)"
},
{
"title": "wannan furcin Yahweh ne",
"body": "furncin Yahweh , alkawali ne bisa ga maganar da ya fadi zai yi ,(UDB)"
},
{
"title": "domin kaina da kuma domin bawana Dauda.\"'",
"body": " omin kaina da kuma domin sunana domin alkawali da na yi da bawana Dauda wanda ya bauta mani sosai\" (UDB)"
}
]