ha_2ki_tn_l3/21/21.txt

14 lines
523 B
Plaintext

[
{
"title": "ya bi dukkan hanyar da mahaifinsa ya yi tafiya ya kuma ",
"body": "\"ya bi dukkan hanyoyin da mahaifinsa ya bi.\" Ana magana da hanyar da mutum yake rayuwa kamar wanda yake tafiya akan hanyar. AT: \"ya rayu gaba ɗaya yadda mahaifinsa ya rayu\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ya ƙi Yahweh",
"body": "\"Ya rabu da Yahweh ko \"bai mai da hankali ga Yahweh ba\" "
},
{
"title": "shirya maƙarƙashiya gãba da shi",
"body": "\"Mun yi shiri tare da yin aiki tare don cutar da shi\""
}
]