ha_2ki_tn_l3/10/06.txt

30 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "lokaci ta biyu",
"body": "lokaci ta 2\" (Duba: translate_ordinal)"
},
{
"title": "tare da ni",
"body": "Kasancewa \"tare da wani\" yana nufin kasancewa da aminci a gare su da tallafa musu. AT: \"amintacce a gare ni\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "ku ji",
"body": "ku ji ku yi biyayya "
},
{
"title": "muryata",
"body": "Anan \"muryar\" Yehu tana nufin abin da yake faɗi. AT: \"ga abin da nake faɗi\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "dole ne ku ɗauko wanda yake shi ne shugaban zuriyarku",
"body": "Wannan yana nufin kashe su da cire kawunansu. AT: \"ku kashe zuriyar shugabanku ku kuma yanke kawunan ku\" (Duba: figs_euphemism)"
},
{
"title": "waɗanda suke kula da su",
"body": "Wannan yana nuna cewa suna kulawa da su kuma suna koya masu. AT: \"wanda ke kiwon su\" ko \"waɗanda ke lura da su\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "suka aikawa da Yehu",
"body": "Wannan yana nuna cewa sun aiko mutane ne don isar da kwandunan. AT: \"Ya aika mutane su kai su Yehu\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]