ha_2ki_tn_l3/07/01.txt

30 lines
1.8 KiB
Plaintext

[
{
"title": "za a sayar da kofin garin alkama a shekel ɗaya, awo biyu na sha'ir a shekel",
"body": "An ɗauka cewa Isra'ilawa za su biya kuɗi kaɗan ƙasa da wannan kayan da aka ba su. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"mutane za su sayar da mudu na lallausan gari na shekel da mudu biyu na sha'ir a shekel\" (Duba: figs_explicit da figs_activepassive)"
},
{
"title": "awon garin alkama ... awo biyu na sha'ir",
"body": "Anan kalmar \"awo\" tana fassara kalmar \"seah,\" sati guda ce na busassun ma'aunin dai-dai da lita 7. AT: \"lita 7 na garin alkama ... lita 14 na\nsha'ir\" (Duba: translate_bvolume)"
},
{
"title": "shugabanni waɗanda sarki ya jingina a hannunsu",
"body": "Ana magana da babban shugaban wanda ya kasance mai taimaka wa sarki game da shi kamar mutum ne wanda sarki ya jingina hannunsa. AT: \"shugaban ɗin da ke kusa da sarki\" ko \"shugaban wanda shi ne mai taimaka wa sarki\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ko da ma ace Yahweh zai buɗe sakatun sama",
"body": "Yahweh yana sa saukar ruwan sama mai yawa domin ya sa amfanin gona ta yi magana kamar ana buɗe sakatun a sama wanda yake zubo da ruwan sama. AT: \"ko da Yahweh zai sa aka yi ruwan sama mai yawa daga sama\" (Duba: figs_metaphor) "
},
{
"title": "wannan abin zai faru? ",
"body": "Hafsan yayi wannan tambaya ne don nuna rashin yardarsa. Wannan tambaya za a iya fassara a matsayin bayani. AT: \"wannan ba zai taɓa faruwa ba!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "za ka ga abin na faruwa da idonka",
"body": "Kalmomin \"da idanka\" ya nanata cewa tabbas shugaban zai ga abubuwan da Elisha ya annabta. AT: \"da kanka za ku kalli waɗannan abubuwa suna faruwa\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "amma ba za ka ɗanɗana ko kaɗan daga cikinsa ba",
"body": "\"amma ba za ka ci ko kaɗan daga cikin garin alkamarba ko sha'ir\""
}
]