ha_2ki_tn_l3/04/38.txt

18 lines
669 B
Plaintext

[
{
"title": "miya",
"body": "Wannan abincine da ake dafawa da nama da ganyaye da ruwa a tukunya."
},
{
"title": "ganyayen jeji",
"body": "Waɗannan kayan lambu suna girma daji, ma'ana wani bai shuka su ba. "
},
{
"title": "ya cika haɓar rigarsa",
"body": "Ya ɗaga ƙarshen rigarsa zuwa kugu, don neman wurin ɗaukar kaya mafi yawa fiye da yadda yake iya ɗauke da hannuwansa kawai."
},
{
"title": "amma ba su san irin su ba",
"body": "Tunda basu san wane irin gurnani suke ba basu san ko lafiyarsu ci ba. Cikakken ma'anar wannan bayanin ana iya bayyana shi sarai. AT: \"amma ban san ko suna da kyau ko ba su ci ba\" (Duba: figs_explicit)"
}
]