ha_2ki_tn_l3/12/19.txt

18 lines
647 B
Plaintext

[
{
"title": "ashe ba a rubuta su a cikin littafin ayukan sarakunan Yahuda ba?",
"body": "wannan tambayar na tunar da mai karatu da cewa wadannan abubuwa a rubuce yake, duba yadda zaka fassara wannan kalmar kamar yadda yake a 8:22. AT:\"an rubuta su a cikin littafin ayukan sarakunan Yahuda ba\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Silla",
"body": " iwannan wurin ba a san inda yake ba.(Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Jozabad...Shimeyet... Yehozabad...Shomar...Amaziya",
"body": "wadannan sunayen mutane ne (Duba:translate_names)"
},
{
"title": "ya zama sarki a madadinsa.",
"body": "ya zama sarkin Yahuda."
}
]