ha_2ki_tn_l3/11/11.txt

18 lines
828 B
Plaintext

[
{
"title": "daga gefen dama na haikalin zuwa gefen hagun na haikali",
"body": "babu tabaci a nan ko kalman nan \"gida\" anan na nufin haikali ne ko fadan sarki . wasu juyi sun fassara shi kalmamomi biyu na fari da suks bayyana haikali a matsayin fadan sarki wannan fassara yace \" daga gefen dama na haikalin zuwa gefen hagun na haikali\""
},
{
"title": "ya kawo ɗan sarki Yo'ash",
"body": " Yeho'iada babban firist ya kawo Yoash ɗan sarki Ahaziya, daga cikin haikali inda aka yi rainonsa a boye "
},
{
"title": "a kuma ba shi sharruɗan yarjejeniya",
"body": "\"ba shi sharruɗan yarjejeniya\""
},
{
"title": "shafe shi da mai",
"body": "Firistoci suka zuba mashi man zaitun a kan Yoash a matsayin alaman cewa yenzu shine sarki. AT: \" shafe Yoash da mai (UDB) (Duba: translate_symaction)"
}
]