10 lines
423 B
Plaintext
10 lines
423 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "babban bagaden",
|
||
"body": "Wannan yana nufin sabon bagaden da Ahaz ya ce Uriya ya gina."
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "kuma baikon na ƙonawa na sarki da baikon hatsinsa",
|
||
"body": "Sa’ad da Ahaz ya ce “sarki” da “nasa,” yana nufin kansa ne. Sarki ya ba da hadayunsa na\nmusamman. AT: \"hadaya ta ƙonawa da hadaya ta gari\" ko \"hadaya ta ƙonawa ta sarki da hadaya ta gari\" (Duba: figs_123person)"
|
||
}
|
||
] |