ha_2ki_tn_l3/02/01.txt

14 lines
550 B
Plaintext

[
{
"title": "sai ya zama",
"body": "\"Don haka ya faru.\" Ana amfani da wannan kalmar don gabatar da taron na gaba a cikin labarin. (Duba: writing_newevent)"
},
{
"title": "guguwa",
"body": "ƙaƙƙarfar iska da take juyawa kusa da kusa"
},
{
"title": "Muddin Yahweh na raye, kana kuma raye",
"body": "\"Muddin Yahweh na raye, kana kuma raye\" A nan Elisha ya kwatanta cewa haƙiƙa Yahweh da Iliya na raye lailai ne abinda yake cewa. Wannan wata hanyar ce ta yi alkawarin rantsuwa. AT: \"na rantse maka\" (Duba: figs_simile)"
}
]