ha_2ki_tn_l3/17/19.txt

18 lines
602 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahuda",
"body": "AT: \"mutanen Yahuda\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ya wahalshe su",
"body": "\"Yahweh ya hori Isra'ila\""
},
{
"title": "ya bada su ga hannun waɗanda za su ɗauki mallakarsu a matakin ganima",
"body": "\"Hannun\" magana ne don sarrafa, iko ko izni. AT: \"mika su ga waɗanda suka washe dukiyoyinsu\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "har sai da ya kore su daga gabansa",
"body": "\"gabansa\" magana ne don kulawa da kulawa. AT: \"har sai ya kawar da su duka\" ko \"har sai sun daina kasancewa a gabansa\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]