ha_2ki_tn_l3/06/12.txt

26 lines
822 B
Plaintext

[
{
"title": "ba haka bane",
"body": "Bawan yana cewa babu wani daga cikin sojojin sarki da yake ba da labarin ga sarkin Isra'ila. AT: \"Ba namu bane\" (Duba: figs_explicit) "
},
{
"title": "shugabana, sarki",
"body": "Wannan na nufin sarkin Aram."
},
{
"title": "maganar da ka faɗa a ɗakin kwananka!",
"body": "\"abinda ka faɗa a sirrin ɗakin ka\""
},
{
"title": "domin in aika da mutane su kamo shi",
"body": "Sarki yana shirin aiko mutanen su kama shi. Sarki bai yi shirin kama shi da kansa ba. AT: \"Zan iya aika mutane su kama shi\" (Duba: figs_metonymy) "
},
{
"title": "Duba",
"body": "Wannan kalmar an yi amfani da ita a ja hankalin sarki game da abinda za a faɗa a gaba. AT: \"Saurara\" "
},
{
"title": "Dotan",
"body": "Wannan sunan birni ne. (Duba: translate_names)"
}
]