26 lines
1.4 KiB
Plaintext
26 lines
1.4 KiB
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "sansanin Isra'ilawa",
|
|
"body": "Anan \"Isra'ila\" yana nufin sojojin Isra'ila ne kawai ba ga al'ummar Isra'ila gaba ɗaya ba. AT: \"yankin da sojojin Isra'ila suka kafa alfarwansu\"\n(Duba: figs_synecdoche)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Isra'ilawa suka ba su mamaki ",
|
|
"body": "Anan \"Isra'ilawa\" suna nufin sojoji ne kawai na Isra'ila kuma ba duka al'ummar Isra'ila ba. AT: \"sojojin Isra'ila sun yi mamaki\" (Duba: figs_synecdoche)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "tsere daga gabansu",
|
|
"body": "\"suka guda da ga garesu\" "
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Kir Haresa",
|
|
"body": "Wannan shi ne babban birnin Mowab. (Duba: [[ Babban birnin mowab ne. (Duba: translate_names)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "da aka bari da dutsen sa dai-dai",
|
|
"body": "Ganuwar da gine-ginen birnin an yi su da dutse. Ana iya bayyana ma'anar\nwannan a sarari. Maimaita fassarar: \"har yanzu suna da bango na dutse da ginegine\na wurin\" (Duba: Katangu da gine-gine na birnin an yi su ne da duwatsu. Ma'ana wannan. AT: \"har yanzu katangarsa da gine-ginensa na nan dai-dai (Duba: figs_explicit)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "da majajjawa",
|
|
"body": "\"Maharbi\" wani yanki ne na fata tare da igiya mai tsayi a kowane ƙarshen abin da\nmutum zai iya sanya dutse ko wani ƙaramin abu mai wuya ya jefa shi nesa mai\nnisa. \"majajjawa\" wani yanki ne na fatr dabbobi mai tsawowanda mutum zai iya sa dutse ko wani ƙaramin abu mai ƙarfi ya jafa shi ya yi tashi mai nisa."
|
|
}
|
|
] |