ha_2ki_tn_l3/19/14.txt

10 lines
586 B
Plaintext

[
{
"title": "ya karɓa wasiƙar",
"body": "Wannan yana nufin wasiƙar da Senakirib Sarkin Asiriya ya aika wa Hezekiya 2 Sarakuna 19:8."
},
{
"title": "Kai da ke zaune bisan kerubim",
"body": "Wataƙila kuna buƙatar fayyacewa cewa kerubobin su ne waɗanda suke kan akwatin alƙawarin. Marubutan Littafi Mai Tsarki sukan yi magana game da akwatin alƙawari kamar dai shi ne matasin ƙafar Yahweh wanda ya hau ƙafafunsa yayin da yake zaune a kursiyinsa a sama. AT: \"Ku waɗanda ke zaune a kursiyinku a saman kerubobin a kan akwatin alƙawari\" (Duba: figs_explicit) "
}
]