ha_2ki_tn_l3/16/13.txt

18 lines
607 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Wannan shi ne abin da Sarki Ahaz ya yi bayan ya dawo daga Damaskus don ya ziyarci sabon bagaden da Uriya firist ya gina masa."
},
{
"title": "Ya yi hadayarsa ta ƙonawar",
"body": "\"Sarki Ahaz ya miƙa hadayar ƙonawarsa\""
},
{
"title": "a bagaden",
"body": "Wannan yana nufin bagaden da Sarki Ahaz ya ce Uriya ya gina."
},
{
"title": "daga gaban haikalin, daga tsakanin bagaden da haikalin Yahweh ya sa shi a gefen arewacin bagadensa",
"body": "Duk waɗannan maganganun suna faɗi inda bagadin tagulla yake. Suna nufin wuri guda\nne."
}
]