14 lines
683 B
Plaintext
14 lines
683 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": " ba a rubuce suke ...Isra'ila ?",
|
|
"body": "ana amfani da wadannan tambayoyin don a tunatar ko a sanr da mai karatu, da cewa bayyani game da Manahem yana cikin wani takarda. duba yadda zaka fassara wannan a 1:17 AT: \" a rubuce suke a litaffin tarihin sarakunan Isra'ila \" (Duba: figs_rquestion)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Manahem ya yi barci tare da kakaninsa",
|
|
"body": " barci na wakiltar mutuwa . duba yadda zaka fassara wannan a 10:34 AT : Manahem ya mutu kamar yadda kakaninsa suka mutu\" ko \" kamar kakaninsa Manahem ya mutu\"(Duba: figs_metaphor da figs_euphemism)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Fekahiya",
|
|
"body": "wannan sunnan mutum ne. (Duba: translate_names"
|
|
}
|
|
] |