ha_2ki_tn_l3/13/14.txt

18 lines
691 B
Plaintext

[
{
"title": "kuka a kansa",
"body": "kuka saboda Elisha ya fada rashin lafiya"
},
{
"title": "Babana, babana",
"body": "Elisha bashi ne Baban sarki ba, sarki Yoash yayi amfani da wannan kalman don ya nuna bangirma"
},
{
"title": "karusan Isra'ila da mahayan dawakanta suna ɗaukan ka!",
"body": "wannan ambato ne na hawan Elisha zuwa sama 2:11Yoash yayi amfani da bayayyanin cewa Elisha zai mutu AT: \"karusan Isra'ila da mahayan dawakanta suna ɗaukan ka zuwa sama! (duba: figs_explicit)"
},
{
"title": " mahayan dawakanta ",
"body": " wannan na nufin mazajen da ke hawan dawakai . ana iya fadin wannan a sarari. AT: \" mahawan dawakai\" (duba: figs_explicit)"
}
]