ha_2ki_tn_l3/17/24.txt

22 lines
747 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Hukuncin Yahweh ya ci gaba da sabuwar mazaunan Asiriyawa waɗanda ke yin\naddininsu na arna."
},
{
"title": "Kutha ... Avva ... Hamat ... Sefabayim",
"body": "Waɗannan wurare ne a daular Asiriya. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Ya kasance a farkon zamansu a wurin",
"body": "\"A lokacin da waɗannan mutanen suka fara zama a wurin\""
},
{
"title": "Al'umman da ka ɗauke su ka sã a biranen Samariya ",
"body": "\"Mutanen da kuka ƙaura daga wasu ƙasashe, kuka aika zuwa biranen Samariya\""
},
{
"title": "ba su san ayyukan da allahn ƙasar ke buƙata ba",
"body": "\"ba ku san yadda za ku bauta wa Allahn da Isra'ilawa suke bauta wa a cikin wannan ƙasa\nba\""
}
]