ha_2ki_tn_l3/04/17.txt

18 lines
604 B
Plaintext

[
{
"title": "a dai-dai lokacin da shekara ta zagayo",
"body": "\"dai-dai lokacin da shekara ta zagayo\""
},
{
"title": "bayan yaron ya yi girma",
"body": "\"bayan yaron ya fara girma\""
},
{
"title": "kaina, kaina.",
"body": "Yaron ya faɗi haka saboda kansa ya bugu. AT: \"kaina ciwo! kaina ciwo!\" (UDB) (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "yaron ya zauna a gwiwarta har tsakar rana daga nan sai ya mutu",
"body": "An nan gwiwar matar na nufin cinyoyinta. Ta riƙe yaronta a cinyoyinta har ya mutu. AT: \"ta riƙe shi har tsakar rana sai ya mutu\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]