ha_2ki_tn_l3/04/07.txt

10 lines
434 B
Plaintext

[
{
"title": "mutumin Allah",
"body": "wannan na nufin Elesha. AT: \"Elesha, mutumin Allah\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "sauran sai ki gudanar da rayuwarki tare da 'ya'yanki da shi",
"body": "Wannan na nufin ta yi amfani da kuɗin ta sayo abubuwan da suke buƙata, kamar su abinci da kaya sawa. AT: \"ki yi amfani da sauran kuɗin da ke da yaranki ku sayi abinda ku ke buƙata na rayuwa\" (Duba: figs_idiom)"
}
]