ha_2ki_tn_l3/10/23.txt

18 lines
728 B
Plaintext

[
{
"title": "ya ce da masu bautar Ba'al",
"body": "\"Yehu yace da matanen da ke cikin haikali bautar Ba'al\""
},
{
"title": "amma sai dai masu bautar Ba'al kaɗăi.",
"body": "\"amma kawai masu bautar Ba'al suke nan\""
},
{
"title": "In wani ya bar mutanen nan da na kawo ya kuɓuta ",
"body": " Anan \"hannu\" na nufin iko \" a ajiye shi a kusa da haikali in da suke da iko akan kowane yanayi , kuma ya rege a geresu idan wani ya gudu ko babu. AT: idan wani da ke kalkashin iko na ya gudu \" ko \" in wani dake ciki ya ɓace (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "zan kashe wanda ya yi sakaci har wani ya gudu a madadin wancan da ya gudu.",
"body": "zamu kashe duk wanda yayi sakaci wani ya gudu"
}
]