ha_2ki_tn_l3/18/13.txt

18 lines
509 B
Plaintext

[
{
"title": "Lakish",
"body": "Wannan sunan birni ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "birane masu garu",
"body": "Biranen da ke da bango kewaye da su don kariya. Duba yadda zaka fassara \"birni mai\ngaru\" a cikin 2 Sarakuna 18: 8)."
},
{
"title": "Duk abin da ka ɗora mani zan ɗauka",
"body": "\"Zan biya muku duk abin da kuka nema daga gare ni\""
},
{
"title": "ma'aji",
"body": "Wannan shi ne wurin da ke cikin fãdar inda aka adana kuɗi da abubuwa masu mahimmanci."
}
]