10 lines
662 B
Plaintext
10 lines
662 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": " Ba an rubuta su a littafin abubuwan da suka faru da sarakunan Isra'ila ba?",
|
|
"body": " ana amfani da wannan tambayr domin a tunatar da mai karatu game da ayukan Yehoahaz da aka rubuta su a wani littafi. ana iya fassara kamar yadda yake a 1:17. AT :\" an rubuta su a littafin abubuwan da suka faru da sarakunan Isra'ila\" (Duba: figs_rquestion)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Yerobowam ya kwanta da kakaninsa, tare da sarakunan Isra'ila,",
|
|
"body": "wannan hanya ce mafi sasauci na cewa mutum ya mutu an kuma ɓinne shi da kakaninsa AT: \" Yerobowam ya mutu an kuma binne shi a in da aka binne sarakunan Isra'ila\" (UDB) (Duba: figs_euphemism)"
|
|
}
|
|
] |