ha_2ki_tn_l3/25/04.txt

26 lines
892 B
Plaintext
Raw Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "Sa'an nan aka shigo birnin",
"body": "Ana iya fassara wannan cikin tsari mai aiki. AT: \"Saannan sojojin Babilawa suka rushe cikin birni\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "dukkan masu yaƙin ",
"body": "\"dukkan mayaƙa\""
},
{
"title": "ta hanyar ƙofar tsakanin katangu ",
"body": "\"ta amfani da ƙofar\""
},
{
"title": "Kaldiyawa",
"body": "Wasu fassarorin suna amfani da \"Kaldiyawa\" wasu kuma suna amfani da \"Babilawa.\" Dukansu kalmomin suna nufin kungiyan mutane ɗaya ne. "
},
{
"title": "Sarki ya yi ta wajen Araba",
"body": "\"Sarki Zeddkiya kuma ya gudu, ya tafi wurin\" "
},
{
"title": "Dukkan sojinsa kuwa suka warwatsu daga gare shi.",
"body": "Ana iya fassara wannan cikin tsari mai aiki. AT: \"Sojojinsa duka sun gudu daga gare shi\" ko \"Kaldiyawa sun kori dukkan sojojinsa\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]