26 lines
893 B
Plaintext
26 lines
893 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "Sa'an nan aka shigo birnin",
|
||
"body": "Ana iya fassara wannan cikin tsari mai aiki. AT: \"Sa’an nan sojojin Babilawa suka rushe cikin birni\" (Duba: figs_activepassive)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "dukkan masu yaƙin ",
|
||
"body": "\"dukkan mayaƙa\""
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "ta hanyar ƙofar tsakanin katangu ",
|
||
"body": "\"ta amfani da ƙofar\""
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Kaldiyawa",
|
||
"body": "Wasu fassarorin suna amfani da \"Kaldiyawa\" wasu kuma suna amfani da \"Babilawa.\" Dukansu kalmomin suna nufin kungiyan mutane ɗaya ne. "
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Sarki ya yi ta wajen Araba",
|
||
"body": "\"Sarki Zedekiya kuma ya gudu, ya tafi wurin\" "
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Dukkan sojinsa kuwa suka warwatsu daga gare shi.",
|
||
"body": "Ana iya fassara wannan cikin tsari mai aiki. AT: \"Sojojinsa duka sun gudu daga gare shi\" ko \"Kaldiyawa sun kori dukkan sojojinsa\" (Duba: figs_activepassive)"
|
||
}
|
||
] |