ha_2ki_tn_l3/25/01.txt

10 lines
614 B
Plaintext

[
{
"title": "a wata na goma, a rana ta goma ga watan",
"body": "Wannan shi ne watan goma na kalandar Ibraniyanci. Rana ta goma ta kusan ƙarshen Disamba a kalandar Yammaci. Wannan lokacin sanyi ne lokacin da za'a iya samun ruwan sama da dusar ƙanƙara. (Duba: translate_ordinal translate_hebrewmonths)"
},
{
"title": "ya zo da dukkan sojojinsa gãba da Yerusalem",
"body": "Sunan \"Yerusalem\" wata ma'ana ce ga mutanen da ke zaune cikinta. AT: \"ya zo tare da sojojinsa duka don su yi yaƙi da mutanen Yerusalem\" ko\n\"suka zo tare da sojojinsa duka don cinye Yerusalem\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]