ha_2ki_tn_l3/23/31.txt

26 lines
871 B
Plaintext

[
{
"title": "shekaru ashirin da uku ",
"body": "\"shekaru 23\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "Hamutal",
"body": "Wannan sunan mace ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Libna ... Ribla ... Hamat",
"body": "Waɗannan sunayen wurare ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Yehoahaz ya yi aikin mugunta a gaban Yahweh.",
"body": "Gaban Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh ko tantancewa. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 3: 2. AT: \"abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abin da Yahweh ya ɗauka mugunta ne\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "sa shi cikin sarƙoƙi",
"body": "Kasancewa cikin \"sarƙoƙi\" yana nuna kamawa da ɗaurin kurkuku. AT: \"saka shi a kurkuku\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "yi wa Yahuda tarar ",
"body": "\"tilasta wa mutanen Yahuda su ba shi\""
}
]