ha_2ki_tn_l3/18/04.txt

10 lines
354 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya kawar da tuddan wurare, ya rusar da ginshiƙan dutse, ya farfashe sandan Ashera",
"body": "\"Hezekiya ya kawar da wuraren tsafi na kan tuddai, ya rurrushe duwatsun tunawa, ya kuma farfashe sandan Ashera\""
},
{
"title": "Nehushtan",
"body": "Ana iya fassara wannan sunan \"Tagulla Maciji Tsafi.\" (Duba: translate_names)"
}
]