ha_2ki_tn_l3/13/20.txt

30 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Yanzu",
"body": "Wannan kalma alama ce ta karya a cikin babban labarin. Wannan sabon sashin yana ba da bayanan baya don ɓangaren labarin da ya biyo baya. (Duba: writing_background)"
},
{
"title": "a farkon shekara",
"body": "\"kowace shekara a lokacin bazara\""
},
{
"title": "Sa'ad da suke bizne wani mutum",
"body": "\"Sa'ad da yadda wasu Isra'ilawa suka binne gawar mutum\" "
},
{
"title": "suka ga gungũn Mowabawa",
"body": "Ana iya bayyana shi sarai cewa suna tsoron Mowabawa. AT: \"sai suka ga wasu gungun Mowabawa suna zuwa kusa da su, sai suka firgita\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "kabarin Elisha",
"body": "\"kabarin da aka ɓinne Elisha\""
},
{
"title": "Da zarar mutumin ya taɓi ƙasussuwan Elisha",
"body": "Anan \"mutumin\" yana nufin gawar tasa. Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: \"Da zaran jikin mamacin ya taɓa ƙasusuwan Elisha\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "sai ya farfaɗo ya miƙe tsaye da kafafunsa",
"body": "\"mutumin da ya mutu ya sake rayuwa kuma ya tashi\""
}
]