30 lines
1.1 KiB
Plaintext
30 lines
1.1 KiB
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Muhimmin Bayani:",
|
|
"body": "Elisha ya cigaba da magana da sarki Yowash"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Buɗe tagar da ke wajen gabas",
|
|
"body": "\"bude wannan taga da ke fuskantar gabas\" ko \"bude wannan taga zuwa gabas\" "
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "sai ya buɗe ta",
|
|
"body": "Tunda yake wannan ya faru bayan Yowash ya ɗauki baka da kibau, wataƙila bawa ya buɗe taga. AT: \"Don haka wani bawa ya buɗe shi\" (Duba: figs_explicit)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Wannan kibiyar nasarar Yahweh ce, kibiyar nasara akan Aram",
|
|
"body": "Za'a iya bayyana alakar dake tsakanin kibiya da nasara a bayyane. AT: \"Wannan kibiya wata alama ce daga Yahweh cewa ita ce za ta ba ka\nnasara a kan Aram\" ko \"Wannan kibiya tana misalin nasarar da Yahweh zai ba\nka a kan Aram\" (Duba: figs_explicit)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Afek",
|
|
"body": "Wannan wani birni ne a kasar Isra'ila. (Duba: translate_names)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Amma mutumin Allah ya yi fushi da",
|
|
"body": "\"Amma Elisha yayi fushi da sarki Yowash\""
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "har sai ka hallakar da ita",
|
|
"body": "\"har sai kun halakar da ita gaba ɗaya\" ko \"har sai an shafe su gaba ɗaya\""
|
|
}
|
|
] |