ha_2ki_tn_l3/13/14.txt

18 lines
748 B
Plaintext

[
{
"title": "kuka a kansa",
"body": "\"yi kuka domin Elisha ba shi da lafiya\""
},
{
"title": "Babana, babana",
"body": "Elisha ba mahaifin sarki na zahiri bane. Sarki Yowash ya yi amfani da wannan kalmar a matsayin alamar girmamawa."
},
{
"title": "karusan Isra'ila da mahayan dawakanta suna ɗaukan ka!",
"body": "Wannan ishara ne game da Iliya zai tafi sama cikin 2 Sarakuna 2:11-12. Yowash yayi amfani da\nwannan kalmar wajen cewa Elisha zai mutu. AT: \"Karusan Isra'ila da mahayan dawakai sun ɗauke ka zuwa sama\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "mahayan dawakanta ",
"body": "Wannan yana nufin mutanen da suka kori karusai. Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: “mahayan karusai” (Duba: figs_explicit)"
}
]