ha_2ki_tn_l3/09/27.txt

22 lines
566 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Ga abin da ya faru da Ahaziya, sarkin Yahuda, bayan Yehu ya kashe Yoram. "
},
{
"title": "duba wannan",
"body": "\"duba abinda ya faru da Yoram\""
},
{
"title": "Bet Haggan ... Gur ... Ibilyam ... Megiddo",
"body": "Wannan sunayen wurare ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "kusa da Gur",
"body": "Kalmar \"kusa\" yana nufin cewa sun hau tudu yayin tafiya akan hanyar Gur. AT: \"akan hanyar zuwa Gur\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "mahaifinsa",
"body": "\"kakaninsa\""
}
]