ha_2ki_tn_l3/08/07.txt

34 lines
1.2 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Ben Hadad",
"body": "Wannan sunan sarkin Aram. Sunansa yana nufin \"ɗan Hadad.\" Duba yadda zaka fassara sunan mutumin a cikin 2 Sarakuna 6:24. (Duba: translate_names) "
},
{
"title": "Hazayel",
"body": "Wannan sunan na mutum ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Ɗauki kyauta",
"body": "Hazayel zai ɗauki kyautai, ba wai guda ɗaya ba. AT: \"\"ɗauki kyaututtuka da yawa\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "a hannunka",
"body": "Kalmomin \"a hannunka\" ma'ana kalma ce a gare shi domin ɗaukar kyautai tare da shi. AT: \"tare da kai\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "ka tuntuɓi Yahweh ta wurinsa, cewa ",
"body": "\"ka roƙi Elisha ya roƙi Yahweh\""
},
{
"title": "ya ɗora wa raƙuma arba'in",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"wanda raƙuma arba'in suka ɗauka\" "
},
{
"title": "raƙuma arba'in",
"body": "''raƙuma 40'' (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "Ɗanka Ben Hadad sarkin Aram",
"body": "Ben Hadad ba da gaske bane ɗan Elisha, amma Hazayel ya kira shi don ya nuna kusanci tsakanin su. AT: \"Ben Hadad, sarkin Aram, wanda yake\nkamar ɗanka gare ka\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]